Published 4 months ago in Other

Su yi mana Nauyi - Zabiya Deborah.mp3

  • 175
  • 3
  • 0
  • 25
  • 1
  • 0

This is more than a song, it is a call, a prayer to God to save us from the troubles of life.
Sometimes you get busy with work and other things and may not have the opportunity to kneel and pray or express yourself to God in prayers
But this song will help you pray any day any time.

Lyrics

Sunyi man nauyi Allah
Sun mana nauyi 2×
Damuwoyin duniya Allah
Sun mana nauyi
Wahalolin duniya Allah
Sun man nauyi
Damuwoyin Nigeria Allah Sun mana nauyi

Ga mu mun komo gare ka
Muntu ba mun tuba Allah mun tuba
Gamu mun dawo gare ka muntu ba muntu ba Allah mun tuba
Kashe kashe ya ishe mu Allah
Ga yunwa ma dai ya ishe mu Allah
Satan mutane ya ishe mu Allah
Mu kaine muke da shi Allah yi mana jinkai

Iya...aaa iyaaa... Allah 4x


Sunyi man nauyi Allah
Sun mana nauyi 2×
Damuwoyin duniya Allah
Sun mana nauyi
Wahalolin duniya Allah
Sun man nauyi

Gamu mun komo garaka
Muntu



Ga mu mun komo gare ka
Muntu ba mun tuba Allah mun tuba
Gamu mun dawo gare ka muntu ba muntu ba Allah mun tuba
Kashe kashe ya ishe mu Allah
Ga yunwa ma dai ya ishe mu Allah
Satan mutane ya ishe mu Allah
Mu kaine muke da shi Allah yi mana jinkai

00:59

well done, God Almighty will see us through.😓

:
/ :

Queue

Clear