Published 5 years ago in Other

Daukaka.mp3

  • 101
  • 1
  • 0
  • 0
  • 0
  • 0

Gospel song

Lyrics

Daukaka, Yabo
Girma naka ne
Daukaka, Yabo
Girma naka ne
Girma naka ne
Yabo naka ne

Daukaka, (Girma da Yabo)
Yabo
Girma naka ne (Duk mun ba ka Allah)
Daukaka, Yabo (Daukaka da Yabo)
Girma naka ne (Girma naka ne)
Daukaka, Yabo (Mun ba ka girma ya Allah)
Girma naka ne (Girma duk naka ne)
Daukaka, Yabo (Mun ba ka girma ya Allah)
Girma naka ne (Karbe sujada ya Yesu)

Girma naka ne
Yabo duk naka ne

Ubangiji mun ba ka yabo


Ashep, Awop (Praise, Worship)
Inimgbak iji bu na (Honour be to You)
Ponzhi inan ina ashep a bu (Lord we give You praise)
Ina awop a bu ka kul ma bu na Inan (We worship You bcos You're God)
Ichumchum iji bu na (Glory is Yours)
Awop pa kpaktak aji bu na (Whole heartedly, we worship You)
Ichumchum iji a Yesu (Glory is Jesus')
Ina a bu Ichumchum (We give You glory)

Ahah!
You are God above the earth
Beneath the earth, there's none like You

Kai ne Tsarkin tsarakuna
Babu wani kamar ka
Babu wani sunan da ya fi naka
Babu girman da ya fi girmanka
Kai ne Tsarkin tsarakuna



(Girma naka ne)
Girma naka ne (Girma naka ne)
(Girma naka ne)
Girma naka ne
(Tsarkin tsarakuna)
Girma naka ne
(Girma duk naka )
Girma naka ne


Daukaka, Yabo (Daukaka da Yabo)
Girma naka ne
Daukaka, Yabo (Uba, Madaukaki)
Girma naka ne (Tsarkin tsarakuna)
Daukaka, Yabo (Kai Madawami ya Allah)
Girma naka ne
(Kai Tsarkin yaki ne)
Daukaka, Yabo
(Wa zai yi gaba da kai?)
Girma naka ne (Mun ba ka Yabo)


(Daukaka, Girma da Yabo)

Ashep, Awop
Inimgbak iji bu na (Duk naka ne)
Ashep, Awop (Daukaka, Yabo)
Inimgbak iji bu na (Ya Allah naka ne)


(Girma naka ne)
(Yabo naka ne )
(Girma naka ne)
(Yabo naka ne)

:
/ :

Queue

Clear