Published 5 hours ago in Other

Alone (Cover)Hausa Version _Stephen Abel X Anna Stephen; Patience; Enoch; Emmanuel; Liatu

  • 2
  • 0
  • 0
  • 1
  • 0
  • 0

"Alone" is song by Moses Bliss whose hausa version was by Yaks Aruwa. It is featured in the "Sounds of Hope Series" @ PAS MUSIC MINISTRY featuring Stephen Abel and the young talents; Anna, Patience, Enoch, Emmanuel and Liatu

Lyrics

ALONE (Hausa Version)_Cover
By Stephen Abel

Idan komai ya lallace
sannan rayuwa ta birkice
begena shine kananan
Yesu kana sama a kursiyi

Idan babu taimako
Sannan lokaci na wucewa
begena shine kana nan
Yesu kana zaune a kursiyi

Ba zaya barni ba
Ba zaya barni ba
Yesu yana nan da ni
ko menene na fiskanta
Yi imani da rai
Yesu yana nan da ni

Ba zaya barka ba
ba zaya barki ba
Yesu yana nan da ke
Ko menene kin fiskanta
yi imani da rai
Yesu yana nan da mu

:
/ :

Queue

Clear