Published 4 years ago in Other

Ga Ni Nan.mp3

  • 176
  • 1
  • 0
  • 3
  • 0
  • 0

From the tune of the English hymn song Oh Happy Day, this is a hausa version cover.

Lyrics

Ya Almasihu ga ni nan
(Lord here I am)
Na zo gare ka batacce
(I come to you a sinner)
Ba wanda za ya ci ce ni
(Nobody else can save me)
Ba taimako sai kai kadai
(No any form of help but You)

Ga ni nan
(Here I am)
Ga ni nan
(Here I am)
Ya Almasihu ga ni nan
(Lord here I am)
Nazo da kayan zunubi
(I come with a load of sin)
Ka kau da shi
(Take it away)
Ka wanke ne
(Wash me clean)
Ga ni nan
(Here I am)
Ga ni nan
(Here I am)
Ya Almasihu ga ni nan
(Lord here I am)

Ga ni nan
(Here I am)
Ya Yesu
(Jesus)
Ga ni nan
(Here I am)

:
/ :

Queue

Clear