Published 11 months ago in Other

Ramsy_Kusa da kai

  • 4
  • 1
  • 0
  • 2
  • 0
  • 0

Rahama Zaidon better known with her stagee 'Ramsy' is a Nigerian soul, Afro beat and Raggae Artiste doing great music in this region.

Her versatility to blend different flavor on sounds is what really make her stand out.

Stream/Download

Lyrics

KUSA DA KAI LYRICS


CHORUS
Jawo ni kusa da kai nuna mani fuskarka jawo ni kusa da kai ya Yesu na. (2x)


VERSE 1
Gyara ni sake ni maishe ni kayan aikinka .. gyara ni sake ni uba.... Gyara ni sake ni ka maishe ni kayan aikinka jawo ni kusa da kai ya Yesu na.
CHORUS (2x)

VERSE 2
Ban Kai ba Ban Isa ba in ja da Kai ya Yesu na, ban Kai ba Ban Isa ba zakin yahuza .. ban Kai ba Ban Isa ba in ja da Kai ya Yesu na jawo ni kusa da kai ya Yesu na.


CHORUS(2x)
Ina so, in yi girma cikinka, niyata in yi tafiya cikinka, muradina kulayaumi in zama kamar ka, burina inyi rayuwa cikinka.. jawo ni kusa ah ah, kusa da kai jawo ni kusa da kai ya Yesu na.

CHORUS(2x)

:
/ :

Queue

Clear