Published 6 hours ago in Other

SUNA MAMAKI_Stephen Abel

  • 2
  • 0
  • 0
  • 0
  • 0
  • 0

SUNA MAMAKI by Stephen Abel
Produced by Agidigbo

Lyrics

SUNA MAMAKI
By Stephen Abel

Ga sunan suna ta kallo
Suna ta mamakin abinda kayi mani
Ga sunan suna ta kallo
Suna ta mamakin abinda kayi mani

O Yesu yi masu
Kamar yadda kayi mani
Kamar yadda kayi mani
O Yesu yi masu
Kamar yadda kayi mani
Kamar yadda kayi mani

The Lord has changed my story
And now am here rejoicing
From nothing to something
It was like a dream

Yes am the helpless child
That you failed to help
Am the dreamer boy
That you ridiculed

So am here rejoicing
For the game is over
Am testifying now

Suna kallo
Suna kallo
Suna kallo
Suna kallo

Eh
Suna ta mamaki
Suna kallo
Suna kallo

It started like a dream but now reality
Suna mamakin abin da kayi mani
Yes is the dreamer boy that you knew before
Suna mamakin
He is testifying now
Abin da kayi mani

He took me from the marry clay and set my feet to stay
Suna mamakin abin da kayi mani
Yes its that helpless child that you failed to help
Suna mamakin
The Lord has changed my story
Abin da kayi mani
O Yesu yi masu
Kamar yadda kayi mani
Kamar yadda kayi mani
O Yesu yi masu
Kamar yadda kayi mani
Kamar yadda kayi mani

Ga sunan suna ta kallo
Suna ta mamakin abinda kayi mani
Ga sunan suna ta kallo
Suna ta mamakin abinda kayi mani

O Yesu yi masu
Kamar yadda kayi mani
Kamar yadda kayi mani
O Yesu yi masu
Kamar yadda kayi mani
Kamar yadda kayi mani

The Bible says
Love your neighbor and pray for your enemies
Don’t pray against your enemies
For God will prepare a table for you in their presence and they will be surprised

:
/ :

Queue

Clear