Published 2 years ago in Other

inbound5722472351998016267.mp3

  • 6
  • 1
  • 0
  • 0
  • 0
  • 0

Is a Reggae song About Glorifying God With a title In HAUSA MUNA DA HANYA meaning we have a way and the way that we Have is Jesus and is the only way we can see God.

Lyrics

Chorus-Muna da hanya, muna da hanya, hanyan Ganin Allah oh Mahallicinmu Uba na cikin sama.×2.. Verse- Yesu ya che nine hanya, nine Gaskiya Ba mai zuwa gun uba sai ta wurina, Yesu ya che shin Hanya shine Gaskiya, ba mai zuwa Gun uba sai ta Wurinsa, My zomu wurinsa Masu nauyin kaya shi zai saukemu kuma ya bamu hutawa×2 Chorus×2

:
/ :

Queue

Clear