Published 7 hours ago in Other

Na Kira (Kakaki)_Sounds of Hope Series featuring Anna Stephen, Angela Seth, Emmanuel Hassan

  • 1
  • 0
  • 0
  • 1
  • 0
  • 0

NA KIRA is a song by KAKAKI featured in the Sounds of Hope Series by PAS MUSIC MINISTRY featuring Anna Stephen, Angela Seth and Emmanuel Hassan, produced by Stephen Abel

Lyrics

NA KIRA (Lyrics)
Sounds of Hope Series: PAS MUSIC MINISTRY

Na kira na kira 3x
Ebenezer

Na duba kan dutse
na duba cikin teku
ba wurin da zanje
sai dai kai mai taimako

hanuna na sun kasa
karfina duk sun kare
ba wurin da zanje
sai dai kai mai taimako

Na kira na kira 3x
Ebenezer

:
/ :

Queue

Clear