Published 14 days ago in Other

HYELLA. Wanka babu Sabulu.mp3

  • 1
  • 0
  • 0
  • 0
  • 0
  • 0

The devil is too small
He can't dare to stand me
I have the higher authority

Lyrics

Chorus
Kana wasa da waye (Shetan)
Zaka yi kuka harda hawaye (Ibilis)
Kana wasa da waye (shetan)
Zaka yi kuka harda hawaye (Ibilis)
Haba
Lallai ka shiga uku
Yau dai zakayi
Wanka babu sabulu
Lallai ka shiga uku
Yau dai zakayi
Wanka babu sabulu

:
/ :

Queue

Clear