Alherin Ka By James D is a deep soul-cry of total surrender and thanksgiving!
Alherin Ka, jin kanka nake nima Ya Yesu
Alherin Ka, jin kanka nake nima Ya Yesu
Zuciyata na baka, rayuwata na baka
Uba kai ne Allah na
Zuciyata na baka, rayuwata na baka
Uba kai ne Allah na
(Interlude)
Alherin Ka, jin kanka nake nima Ya Yesu
Alherin Ka, jin kanka nake nima Ya Yesu
Zuciyata na baka, rayuwata na baka
Uba kai ne Allah na
Zuciyata na baka, rayuwata na baka
Uba kai ne Allah na
Alherin Ka, jin kanka nake nima Ya Yesu
Alherin Ka, jin kanka nake nima Ya Yesu
Zuciyata na baka, rayuwata na baka
Uba kai ne Allah na
Zuciyata na baka, rayuwata na baka
Uba kai ne Allah na
Na baka rayuwata, na baka rayuwata
Na zo da zuciyata don kai ne Allah na
Na baka rayuwata, na zo da zuciyata
Na baka, na baka, na baka ehhya
Na baka rayuwata, na baka rayuwata
Na zo da zuciyata don kai ne Allah na (4X)
Alherin Ka, jin kanka nake nima Ya Yesu
Alherin Ka, jin kanka nake nima Ya Yesu
Zuciyata na baka, rayuwata na baka
Uba kai ne Allah na
Zuciyata na baka, rayuwata na baka
Uba kai ne Allah na