"In Na Tafi" is a song of reflection about afterlife written, ministered and produced by Stephen Abel
IN NA TAFI (Lyrics)
By Stephen Abel
Yau in na tafi
me zan je da shi
me za'a ce da ni
da menene za'a tuna da ni
Ko yau ko gobe
watarana na san bana nan
ko yau ko gobe
watarana zan gan fuskarka
Da menene zan je dashi
in na gan fuskarka
da menene za'a tuna da ni
in yau bana nan
don watarana sai labarina
watarana sai tarihi na