Published 3 years ago in Other

Rike Hanuna {prod. by William Michael}.mp3

  • 195
  • 1
  • 0
  • 13
  • 0
  • 0

Rike Hanuna is a prayer unto God to hold me by the hand and help me through this Christian race because of the many challenges therein that always serve as hindrances to effective Koinonia with God. As pointed out by Apostle Paul in Romans 7:15-23.

Lyrics

Chorus
Sai ka rike hanuna ka taimake ni
Domin karfi na ta kasar da ni
Oh ya Yesu gani nan a kursiyin ka
Sai ka rike hanuna ka taimake.

Verse
Ina kokarin karfi na amma na kasa
Dom inyi nufin ka har matuka
Shetan fa da wayon sa ya daure kam a bautan jiki,
Sai ka rike hanuna ka taimake ni

Inda nike so inje bashi nake zuwa ba
Tunani da nike so inyi bashi nake yi ba
Ayukan da nike so inyi basu nake yi ba...
Sai ka rike hanuna ka taimake.

Back to chorus

Bridge
Oya Yesu gani nan a kursiyin ka
Sai ka rike hanuna ka taimake

:
/ :

Queue

Clear