Published 2 years ago in Other

Amin_C-Prinz_prod.by Kk2nice.mp3

  • 5
  • 0
  • 0
  • 2
  • 0
  • 0

AMIN is a prayer request of what we want or need God to do for us in a point of Prayers. In English we say "AMEN" which means (So be it). We decree through prayers, Songs and our lifestyles (Worship) by Faith and we await God's Miraculous works in the world.
I pray we all see better days ahead of us.

Lyrics

INTRO
Papa answer my prayer Amin...
Papa answer my prayer....
Papa answer my prayer Amin...
Papa answer my prayer....
Amin ooo Amin... (Amen)
Amin ooo Amin... (Amen)
Amin ooo Amin... (Amen)
Amin ooo

CHORUS
Allah raba mu da Chututuka...
Allah raba mu da jaraba ne duniya...
Resp: Amin...
Allah raba mu da wahala, kuma Kar ya bar mu ma mu halaka...
Resp: Amin... X2

Let me hear you say Amin ooo... Amin yeeeh
Resp: Amin, Amin
Let me hear you say Amin ooo...Amin ahhh
Resp: Amin, Amin

VERSE 1
A cikin sunar Uba da da'a da ne ruhun mai tsarki...
A' gaban ka muke, Ubangiji kai ne mai karfi...
Ai kai ne mai kare dukan duniya, a kowanda parni...
Ya Ubangijin Allah roka nike ai kar ka barni...
Dan, kullun gamunan a durkushe muna da'ayi....
Da safe, da rana, da dare a cikin daki...
Ya Ubangiji Allah muna furshi ne daga baki....
Sai ka albarkache mu da hanayan ka nan mai tsarki...
Dan babu wata hanya, mba hanyar ka ba...
Ai kai ka ke karai mu daga KD zuwa Kabba...
Abunda mu buga ba Katti banne babu kaba....
Ya Unangiji muna gaban ka sai ka Taimaka muna...
Ka tanada muna...Ka talafa muna... A wajan aikachan mu, Ubangiji sai ka tanada muna...
A wajan Kasuwanchin mu ma, Sai ka tanada muna... Ka talafa muna dan kai kadai ne mafitan mu duka....

CHORUS
Allah raba mu da Chututuka...
Allah raba mu da jaraba ne duniya...
Resp: Amin...
Allah raba mu da wahala, kuma Kar ya bar mu ma mu halaka...
Resp: Amin... X2

Let me hear you say Amin ooo... Amin yeeeh
Resp: Amin, Amin
Let me hear you say Amin ooo...Amin ahhh
Resp: Amin, Amin.... X2

VERSE 2
No matter how hard life is don't give up...
Cause this God is the God that gives hope...
From every direction and every angles he never leaves us...
He never let us down, he never forsake us...
Ubangiji ka tanada muna a kowande hanya...
Abunchi ka bamu Kar kwanukan mu suyi sta-sta...
Ka bamu kar mu siya a ti-ti muna barra...
Don so muke mu tsiya da karfi ko anyi mana ba'ah...
Lord I pray for my family and my friends them to...
Guide there ways make there blessings times two...
Cause no one can do the kind of things you do...
(Yah.... Yah.... Yeh.... Yeh....)
Ya Uba Sai ka rabamu da Chututuka...
Ka rabamu da kai da kawowa ganin likita...
Karrrr aljenu su sa mu, mu rikita...
Don mu samu chingaba a rayuwa duka... (A rayuwa duka)....

CHORUS
Allah raba mu da Chututuka...
Allah raba mu da jaraba ne duniya...
Resp: Amin...
Allah raba mu da wahala, kuma Kar ya bar mu ma mu halaka...
Resp: Amin... X2

Let me hear you say Amin ooo... Amin yeeeh
Resp: Amin, Amin
Let me hear you say Amin ooo...Amin ahhh
Resp: Amin, Amin.... X2

OUTRO
Ohhh...na na na...nah ye ehhh
Yaa ahh yeeeeh... Ya ehh
(Haha)
It's your boy Cprinz.
Ahhh... Rabari rabara (rabari rabara)...

:
/ :

Queue

Clear