Published 1 year ago in Other

Hallelujah_John McHonesty_prod by_DanDave.mp3

  • 127
  • 3
  • 0
  • 21
  • 0
  • 0

Hallelujah is a Powerful Song That Will Uplift Your Spirit make you see how wonderful God is

Lyrics

Duk Wanda yane cikin Kristi
Yana da Rai madawami,
Ya shiga rumbun da bata rubewa
Ko da ya mutu ai barci yake yi.
Tun da na Karbi Yesu
Nima ma na shiga

Hallelujah ina rumbun Ka
Bazan rube ba ya mai tsarki
Hallelujah kana cikin jirgi
Bazan nitse ba a a a

A cikin tafiyanmu Kan tekun rayuwa
Akwai gaggarumin goguwa sosai
Amma duk da haka
baza mu nitse ba
Sabo da Yesu Yesu Yesu
Yana tare da mu

Hallelujah ina rumbun Ka
Bazan rube ba ya mai tsarki
Hallelujah kana cikin jirgi
Bazan nitse ba a a a

:
/ :

Queue

Clear