NA KIRA is a song by KAKAKI featured in the Sounds of Hope Series by PAS MUSIC MINISTRY featuring Anna Stephen, Angela Seth and Emmanuel Hassan, produced by Stephen Abel
NA KIRA (Lyrics)
Sounds of Hope Series: PAS MUSIC MINISTRY
Na kira na kira 3x
Ebenezer
Na duba kan dutse
na duba cikin teku
ba wurin da zanje
sai dai kai mai taimako
hanuna na sun kasa
karfina duk sun kare
ba wurin da zanje
sai dai kai mai taimako
Na kira na kira 3x
Ebenezer